Posts

Showing posts from June, 2025

Dalilin Da Yasa Nake Barin Yayana Suyi Film Inji Mahaifin Malika

Image
  Kalli Cikakken bidiyon anan

Ashe Haka Aka Sha Fama Akan Auren Malika Da Abdul.

Image
  Kalli Cikakken bidiyon anan

Wannan Sai Namijin Daya Amsa Sunansa Namiji

Image
 Kalli Cikakken bidiyon anan

Kuruwanci Da Iskanci: Allah Ka Shirya (bidiyo)

Image
  Kalli Cikakken Bidiyon Anan

Shin Zaka Iya Auran Irin Wannan Matan?

Image
  Kalli Cikakken bidiyonta anan

Mansura Isah Tasha Bakar Azaba A Wani Sabon Film Dinta.

Image
  Kalli Cikakken bidiyon anan.

Dubu Biyu Yan Siyasa Suke Bamu Na Bar Tafiyar Yan Siyasa Yanzu.

Image
  Kalli Cikakken bidiyon anan.

Ali Jita Ya Sake Hada Fada A Wani Sabon Bidiyon Sa.

Image
  Kalli Cikakken bidiyon anan

Dj Mai Dabba Yayi Tonon Silili Akan Wasu Mawaka.

Image
  Kalli Cikakken bidiyon anan

Baballe Hayatu Yasha Zagi A Gun Jama'a.

Image
  Cikakken bidiyon anan

Wallahi Teema Makamashi Yar Madigoce Inji Dijangala.

Image
  Kalli Cikakken bidiyon anan. Ga comments din Dijangala

Meyasa Mata Ke Son Bayyana Tsaraicin Su Yanzu A Arewa.

Image
  Kalli sama bidiyon anan

Hajiyar Dubai Ta Kalubalanci Matan Arewa Akan Kirar Jiki.

Image
  Kalli Cikakken bidiyon anan.

Bayyana Tsaraici: Meyasa Matan Kannywood Keson Bayyana Tsaraici.

Image
  Kalli Cikakken bidiyon anan.

Teemah Makamashi Ta Bayyana Kirjinta, Jama'a Sunyi Allah Wadai.

Image
 

Munyi Nadamar Zaban Tinubu Inji Jaruman Kannywood

Image
  Kalli Cikakken bidiyon anan 👇 

Ali Jita Na Neman Milyàn 50 Daga Wajen Duk Wata Uwargida

Image
  Ali Jita Na Neman Milyàn 50 Daga Wajen Duk Wata Uwargida Yanzu yanzu mawaki ali jita ya nemi duk wata uwar gida data tura masa kudi inda yace yana son adadin kudin sukai milyan 50, in kuma ba haka ba zata sauya zani, inda yasha Alwashin zai yiwa kungiyar amare waka da tafi wacce yayi musu. Sanin kowa ne ali jita na daya daga cikin manyan mawakan arewa da suka zama abun kwatance inda dayawa daga cikin wakokin sa suka yi zarce kuma suka zama masu debewa jama'a kewa. Kwana kwanan nan yayi waka mai suna uwar gida inda wakar ta karade ko ina a duk fadin arewa, hakan ya jawo muhawara a kafafen sada zumunta inda wasu ke nuna jin dadin wasu kuma aka sin haka, wakar dai yayita ne domin jin dadin duk wata uwar gida, kuma ALHAMDULILLAHIL sunji dadin wakar. Hakan nema yasa mawakin ya nemi da su hada masa kudi har milyan 50 domin wannan itace kadai tukuicin da zasu iya yi masa a matsayin shi na wanda ke sasu nishadi. Ga hoton posting din shi.

Aisha Humaira Ta Kira Shugaban Kasa Abokin Rarara.

Image
  Kalli Cikakken bidiyon anan inda shugaban kasa ya kira rarara da abokin shi  Wannan kuma shine hoton  bidiyon da Aisha Humaira tayi posting.

Maryam Malika Kishin Ta Ya Motsa Akan Mijin ta.

Image
  Kalli Cikakken bidiyon anan 👇  Acikin wannan bidiyon zakuga inda Maryam Malika tayi kokarin tare wata kada ta taba mijinta lokacin da ake daukan hoto.

Zaku iya turo mana da saqonku

Loading…

Lawan Ahmad Ya Ragargaji Wasu Masu Sukar Shi.

Image
  Kalli Cikakken Labarin anan 👉

Wata Sabuwa: Teema Makamashi Ta Maka Su Sadiya Haruna Hukumar Hisabah

Image
  Kalli Cikakken bidiyon anan 👇 

Baba Dan Audu Ya Bawa Masu Yin Tazarar Haihuwa Shawara.

Image
  Cikakken bidiyon anan 👇 

Sadiya Haruna Tayiwa G Fresh Wankin Babban Bargo.

Image
  Kalli Cikakken bidiyon anan 👇 

Raga-Raga: Hassan Ya Mayarwa Teamah Makamashi Zazzafar Raddi.

Image
  Cikakken bidiyon anan 👇 

Ali Jita Yaga Ta Kanshi A Wajen Rashida Mai Sa'a.

Image
  Kalli Cikakken bidiyon anan 👇

Lamari Ya Kwabe: An Fara Mayarwa Teemah Makamashi Raddi, Sabuwar Rigima

Image
  Cikakken bidiyon anan 👇 

Asmee Wakili Taga Ta Kanta A Wajen Masoyan Nura M Inuwa.

Image
  Masoyan nura m inuwa sun tura sakon nuna bacin ransu akan wani bidiyo da aka ganshi tareda jaruma asmee wakili tana tsaye a bayan shi tana kwaikwayon wata wakarshi. Masoyan nashi sun kalli abun kamar wata alaka ce ke kokarin shiga tsakanin mawakin da jarumar duba da yadda yanzu ake samun auratayya tsakanin yan masana’antar. Wani mai suna al ameen pro yayi bidiyo da ya ja hankalin jama'a inda yake bayyana Ra'ayinshi akan yadda jarumar take yiwa mawakin kallon soyayya da kuma yadda fuskarta ke nuna soyayya karara, inda yace a matsayinshi na masoyinshi kuma masu supporting din amarya kuma uwargida Amina bazasu zuba ido suna ganin hakan na faruwa ba. Abunda ta jawo wannan zargin shine ganin yadda jarumar ta rufe comment section din ta ta yadda babu wanda zai iya yi mata comment a kasan bidiyon, abunka da yan TikTok a take suka fassara abun zuwa wani abun har suke nuna bacin ransu, wasu ma gani suke nura ya wuce ajin kula mata irin su asmee wakili. Lamarin na kara zafi inda wasu k...

Yadda Mata Suke Zuwa Gun Zango Kamar Da Asiri Inji Murja Kunya

Image
  Kalli Cikakken bidiyon anan 👇 

Iskanci Zallah: Zuwan Tiktok Masifa Ne A Arewa (Innalillahi)

Image
  Cikakken bidiyon anan 👇 

Asiya Chairlady Ta Tona Asirin Abunda Rashida Mai Sa'a Tayi Mata

Image
  Cikakken bidiyon anan 👇 

An Shiga Uku: Innalillahi Wani Matashi A Kano......

Image
  Cikakken bidiyon anan 👇 

Murja Kunya Ta Tona Asirin Abunda Ya Faru A Wajen Dinner Dan Kannywood

Image
  Cikakken bidiyon anan 👇 

Wani Matashi Ya Kira Ruwa

Image
  Kalaman wani matashi mai Sulaiman adamu ya hasala jaruma ishola inda tasha Alwashin daukan mataki cikin gaggawa. A wani faifan bidiyo da saki an hango jarumar ta goya yarta tana mata wasa cikin yanayi na nishadi kwatsam sai wani matashi yayi mata comments da "Masha Allah zanjiraki idan mijinki yasakeki kokuma yamutu zan aureki inrike Miki yarki🤭🤭🤭🤭". Sai dai hakan bai yiwa jaruma zainab ishola dadi ba inda tuni ma wasu daga cikin masonyanta suka fara mayar masa da martanin da nuna bacin ransu akan abunda yayi Sai dai mun tuntube ta kuma tace zata dauki mataki cikin gaggawa Sai dai a daya bangaren wasu daga cikin masu yi mata comments sunyi Allah shi kara kuma suka ce hakan shine dai dai tunda da aurenta me ya kawo ta online tana posting din bidiyoyinta wanda hakan ya sabawa shari'a musulunci. Me zaku iya cewa akan haka? Wannan shine comments din yaron

Ali Nuhu Ya Bayyana Yadda Yake Ji Akan Kasar Nijar

Image
  Cikakken bidiyon anan 👇 

Kanawa Sunsha Alwashin Sai Sun Karya G Fresh Indai Ya Shigo Kano Dalilin Wannan Bidiyon Da Ya Saki

Image
  Kalli Cikakken bidiyon anan 👇👇👇

Abun Kunya: Yadda Wata Matashiya Ta Tafka Abun Kunya.

Image
  Cikakken bidiyo 👇👇👇

Rigima ta Sake Ballewa Tsakanin Baana Da Yaran Mansura Isa

Image
  Cikakken bidiyo.

Babban Abun Al'ajabi Ya Faru Anan, Ikon Allah Kenan

Image
  Cikakken Bidiyo 👇👇👇

Tashin Hankali: Teemah Makamashi Ta Taro Fadan Da Yafi Karfin Ta (Bidiyo).

Image
 

Kalaman Teamah Makamashi Sun Tayar Da Yamutsi A Kannywood

Image
 

Ali Nuhu A Wajen Dinner MC Na Manzon Allah, Ya Baza Capacity

Image
 

Sabon Iskanci: An Bar Yin Kauyawa Day An Dawo Yin Badala A Fulani Day.

Image
  Cikakken bidiyon.