Ali Jita Na Neman Milyàn 50 Daga Wajen Duk Wata Uwargida
Ali Jita Na Neman Milyàn 50 Daga Wajen Duk Wata Uwargida
Yanzu yanzu mawaki ali jita ya nemi duk wata uwar gida data tura masa kudi inda yace yana son adadin kudin sukai milyan 50, in kuma ba haka ba zata sauya zani, inda yasha Alwashin zai yiwa kungiyar amare waka da tafi wacce yayi musu.
Sanin kowa ne ali jita na daya daga cikin manyan mawakan arewa da suka zama abun kwatance inda dayawa daga cikin wakokin sa suka yi zarce kuma suka zama masu debewa jama'a kewa.
Kwana kwanan nan yayi waka mai suna uwar gida inda wakar ta karade ko ina a duk fadin arewa, hakan ya jawo muhawara a kafafen sada zumunta inda wasu ke nuna jin dadin wasu kuma aka sin haka, wakar dai yayita ne domin jin dadin duk wata uwar gida, kuma ALHAMDULILLAHIL sunji dadin wakar.
Hakan nema yasa mawakin ya nemi da su hada masa kudi har milyan 50 domin wannan itace kadai tukuicin da zasu iya yi masa a matsayin shi na wanda ke sasu nishadi.
Ga hoton posting din shi.
Comments
Post a Comment