Posts

Showing posts from May, 2025

Komai Nawa Babu Jebu: Mai Sayar Da Maganin 'Duwawu Tayi Togaciya Ga Masu Zarginta Da Sayarda Kayan Jebu.

Image
  Komai Nawa Babu Jebu: Mai Sayar Da Maganin 'Duwawu Tayi Togaciya Ga Masu Zarginta Da Sayarda Kayan Jebu. Zaku iya nuna mana soyayyar ku da kauna ta hanyar dannan links din dake kasa, wannan zai kara tabbatar mana da yadda kuke kaunar mu da soyayyar ku da kannywood, muna kaunar ku Danna nan domin supporting din mu

Hisbah Tasa A Nemo Matashi Da Budurwar Da Sukayi Rawar Badala Tare Da DJ.

Image
  Hisbah Tasa A Nemo Matashi Da Budurwar Da Sukayi Rawar Badala Tare Da DJ. Ku danna links na kasa domin yin supporting din mu idan kuna jin dadin abubuwan da muke kawo muku. Danna nan domin supporting din mu 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Ash Sha Yara Kanana Sun Yiwa Khadija Mai Bakin Kiss Ihun Tayi Kwante.

Image
  Ash Sha Yara Kanana Sun Yiwa Khadija Mai Bakin Kiss Ihun Tayi Kwante. 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

An Hango Umar M Sharif A Fusace Har Ana Rirrikeshi, Film Ko Gaske?

Image
  An Hango Umar M Sharif A Fusace Har Ana Rirrikeshi, Film Ko Gaske? A wani yanayi da ba'a saba gani ba an hango mawaki umar m sharif a fusace yana fada inda wani yake rirrikeshi da alamar dai yana rigima da wani ne, yana yin da jawo mutane da yawa suke tambayar abunda ke faruwa inda wasu kuma ke tsokaci akan lamarin. Batu na gaskiya wannan film ne ba wai da gaske bane kamar yadda kuke gani a bidiyon dake kasa. Danna nan domin supporting din mu

Sabon Bidiyon Jaruma Sadiya Kabala Ya Jawo Zage Zage Da Tsinuwa A Tiktok

Image
 Sabon Bidiyon Jaruma Sadiya Kabala Ya Jawo Zage Zage Da Tsinuwa A Tiktok. An hango jarumar tana tikar rawa duk da tasan ana yi mata bidiyo amma haka taci gaba da juwa duwawu kamar ba ita ba, wannan ya jawo zage zage da tsinuwa musamman ga jaruman kannywood inda wasu ke yin kudin goro suke cewa duka halin su daya. Ku danna links na kasa domin yin supporting din mu Danna nan domin supporting din mu

Ku Daina Hada Namiji Da Mace Waje Daya, Wata Matashiya Ta Tona Asiri.

Image
  Ku Daina Hada Namiji Da Mace Waje Daya, Wata Matashiya Ta Tona Asiri.

Ash sha Bidiyon Wata Matashiya Ya Janyo Cece-Kuce A Social Media.

Image
  Bidiyon wata matashiya ya janyo cece-kuce a shafukan sada zumunta 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Wani bidiyon zainab indomie ya janyo cece-kuce a shafukan sada zumunta saboda yana yin da aka ganta aciki.

Image
  Wani Bidiyon Zainab Indomie Ya Janyo Cece-Kuce a Shafukan Sada Zumunta Saboda Yadda Tsufa Ke Soma Bayyana a Jikinta A kwanakin baya, wani sabon bidiyo da jarumar fina-finan Hausa, Zainab Indomie, ta wallafa a shafinta na TikTok ya janyo cece-kuce da martani masu yawa daga masu bibiyar harkokinta a shafukan sada zumunta. Bidiyon, wanda ke nuna ta sanye da riga da wando a cikin wani yanayi na shakatawa a wajen da ke cike da bishiyoyi, ya bayyana jarumar cikin annashuwa da walwala. Sai dai hakan bai hana wasu masu kallo tofa albarkacin bakinsu ba. Da dama daga cikin masu sharhi sun fi mayar da hankali ne akan sauyin da suka lura da shi a jikinta – musamman yadda alamun tsufa suka soma bayyana. Wasu na ganin lokaci ya yi da ya kamata ta rage bayyana kai a kafafen sada zumunta, yayin da wasu suka taya ta da addu’o’i da fatan alheri. Wani mai amfani da sunan sadeeq mato ya ce: “Ke tsohuwa,” yayin da wani mai suna muslim ya kara da cewa: “Zainab to an tsufa fa, adaina don Allah.” ...

Ina Raye Ban Mutu Ba - Ado Gwanja

Image
  Ina nan da raina ban mutu ba, Ku kuma masu yada karyar na mutu Allah ya shiryeku — Inji Mawaki Ado Gwanja Fitaccen mawakin Hausa, Ado Isah Gwanja, ya fito a fili ya karyata jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa ya rasu. A cikin wani sabon bidiyo da ya saki a shafinsa na Instagram da Facebook, mawakin ya bayyana cewa yana nan da rai da lafiya, kuma babu gaskiya a cikin rahotannin da ke cewa ya mutu. "Ku saurara da kyau: Ina nan da raina, ban mutu ba. Kuma ku masu yada karyar cewa na mutu, Allah ya shiryeku," in ji Ado Gwanja cikin bidiyon da ya bayyana da murmushi, yana cikin natsuwa da kwanciyar hankali. Mawakin ya bukaci masoyansa da su kwantar da hankalinsu, yana mai cewa babu wani abu da ya same shi da zai kawo mutuwarsa. Ya ce jita-jitar ta tayar masa da hankali, musamman ganin yadda iyalansa da abokansa suka firgita da labarin karya. “Masoyana, ku kwantar da hankalinku. Ina raye, lafiya lau. Wannan labari ba gaskiya ba ne, kuma ba karamin tayar da hanka...

Yadda Wasu Mata Suka Janyo Cece-kuce A Soshiyal Media

Image
  Wasu mata sun jawo cece-kuce a social media. Zaku ga yadda bidiyon wasu yan mata ya karade social media kamar yadda kake gani a kasa Kuyi supporting din mu wajen dannan wannan links din in kuna jin dadin irin abubuwan da muke kawo muku, ta wannan hanyar ce zaku kara mana kwarin gwiwa. Danna nan domin supporting din mu Danna nan.

Innalillahi Kalli Wani Sabon Salon Sata Da Mata Suke yi.

Image
  Sabon Salon Sata da akeyi yanzu a kano. An samu wasu mata da suka futo da sabon salon sata a garin kano inda suke shiga gidajen mutane suke yi musu sata, sannan suna iya bude makulli da sauran su, su sai waya kamar yadda zaku gani a bidiyo na kasa. Kuyi supporting din mu wajen dannan wannan links din in kuna jin dadin irin abubuwan da muke kawo muku, ta wannan hanyar ce zaku kara mana kwarin gwiwa. Danna nan domin supporting din mu Danna nan.

Umar M Shareef - Khadeeja 2025 [Download]

Image
  Sabuwar wakar Umar M Sharif - Khadeeja 2025 Wakar Umar M Sharif  - Khadeeja ya kafa tarihi a shafukan sada zumunta inda a yanzu shine wakar dake trending a tiktok da Instagram facebook, Spotify da sauran inda ake baje kolin wakoki a yanzu. Kuyi supporting din mu wajen dannan wannan links din in kuna jin dadin irin abubuwan da muke kawo muku, ta wannan hanyar ce zaku kara mana kwarin gwiwa. Danna nan domin supporting din mu Danna nan. Mun gode sosai Browser ɗinka ba ya goyon bayan audio. Download here Ga wadanda basu san yadda zasu sauke ba subi wannan hanyar Sauke wakar kai tsaya a nan, ta hannyar dannan digonguna uku dake jikin audio din inda zaku ga downloads ya bayyanar muku kamar yadda kuke gani a hoto. Akasa STEP 1 STEP 2

Umar M Shareef - Khadeeja 2025 [Download]

Image
  Sabuwar wakar Umar M Sharif - Khadeeja 2025 Wakar Umar M Sharif  - Khadeeja ya kafa tarihi a shafukan sada zumunta inda a yanzu shine wakar dake trending a tiktok da Instagram facebook, Spotify da sauran inda ake baje kolin wakoki a yanzu. Kuyi supporting din mu wajen dannan wannan links din in kuna jin dadin irin abubuwan da muke kawo muku, ta wannan hanyar ce zaku kara mana kwarin gwiwa. Danna nan domin supporting din mu Danna nan. Mun gode sosai Browser ɗinka ba ya goyon bayan audio. Download here Ga wadanda basu san yadda zasu sauke ba subi wannan hanyar Sauke wakar kai tsaya a nan, ta hannyar dannan digonguna uku dake jikin audio din inda zaku ga downloads ya bayyanar muku kamar yadda kuke gani a hoto. Akasa STEP 1 STEP 2

Ali Jita - Sautin Arewa 2025 Album

Image
  Sabuwar Ali jita - Sautin Arewa  2025 Wakar Ali jita Sautin Arewa ya kafa tarihi a shafukan sada zumunta inda a yanzu shine wakar dake trending a tiktok da Instagram facebook, Spotify da sauran inda ake baje kolin wakoki a yanzu. Kuyi supporting din mu wajen dannan wannan links din in kuna jin dadin irin abubuwan da muke kawo muku, ta wannan hanyar ce zaku kara mana kwarin gwiwa. Danna nan domin supporting din mu Danna nan. Mun gode sosai Browser ɗinka ba ya goyon bayan audio. Download here Browser ɗinka ba ya goyon bayan audio. Download here Browser ɗinka ba ya goyon bayan audio. Download here Browser ɗinka ba ya goyon bayan audio. Download here Browser ɗinka ba ya goyon bayan audio. Download here ...

Ado Gwanja - Safeera 2025 [Downlaod]

Image
  Sabuwar wakar Ado Gwanja - Safeera 2025 Wakar Ado Gwanja Safeera ya kafa tarihi a shafukan sada zumunta inda a yanzu shine wakar dake trending a tiktok da Instagram facebook, Spotify da sauran inda ake baje kolin wakoki a yanzu. Kuyi supporting din mu wajen dannan wannan links din in kuna jin dadin irin abubuwan da muke kawo muku, ta wannan hanyar ce zaku kara mana kwarin gwiwa. Danna nan domin supporting din mu Danna nan. Mun gode sosai Browser ɗinka ba ya goyon bayan audio. Download here Ga wadanda basu san yadda zasu sauke ba subi wannan hanyar Sauke wakar kai tsaya a nan, ta hannyar dannan digonguna uku dake jikin audio din inda zaku ga downloads ya bayyanar muku kamar yadda kuke gani a hoto. Akasa STEP 1 STEP 2

Auta Waziri - Kece Dama na 2025 [Download]

Image
  Sabuwar wakar Auta Waziri - Kece Dama na 2025. Wakar auta waziri kece damana ya kafa tarihi a shafukan sada zumunta inda a yanzu shine wakar dake trending a tiktok da Instagram facebook, Spotify da sauran inda ake baje kolin wakoki a yanzu. Kuyi supporting din mu wajen dannan wannan links din in kuna jin dadin irin abubuwan da muke kawo muku, ta wannan hanyar ce zaku kara mana kwarin gwiwa. Danna nan domin supporting din mu Danna nan. Mun gode sosai Browser ɗinka ba ya goyon bayan audio. Download here Ga wadanda basu san yadda zasu sauke ba subi wannan hanyar Sauke wakar kai tsaya a nan, ta hannyar dannan digonguna uku dake jikin audio din inda zaku ga downloads ya bayyanar muku kamar yadda kuke gani a hoto. Akasa STEP 1 STEP 2

Dan Musa Gombe - Zafin Nema 2025 [Download]

Image
  Sabuwar wakar Dan Musa Gombe - Zafin Nema 2025. Wakar Dan musa gombe Zafin nema ya kafa tarihi a shafukan sada zumunta inda a yanzu shine wakar dake trending a tiktok da Instagram facebook, Spotify da sauran inda ake baje kolin wakoki a yanzu. Kuyi supporting din mu wajen dannan wannan links din in kuna jin dadin irin abubuwan da muke kawo muku, ta wannan hanyar ce zaku kara mana kwarin gwiwa. Danna nan domin supporting din mu Danna nan. Mun gode sosai Browser ɗinka ba ya goyon bayan audio. Download here Ga wadanda basu san yadda zasu sauke ba subi wannan hanyar Sauke wakar kai tsaya a nan, ta hannyar dannan digonguna uku dake jikin audio din inda zaku ga downloads ya bayyanar muku kamar yadda kuke gani a hoto. Akasa STEP 1 STEP 2

Kalli Bidiyon da Sallau Dadin Kowa yake tonawa yan Kannywood Asiri

Image
  Sallau dadin kowa yayiwa matan Kannywood kaca kaca a wannan bidiyon. Jarumin ya bayyana yadda matan kannywood din suke bata musu suna kuma suke lalata tarbiyar tun kamun su shigo masana'antar amma bayan sun shigo masana'antar sai ace ai kannywood ce ta lalata su inda ya bada misali da jaruma... Read More Shin kun gamsu da bayanan jarumin? #kannywoodNews 

Lilin Baba ft Madox- Chukuchu_Chukuchu [ABOKI VIBEZ ALBUM]

Image
  Sabuwar Wakar Lilin Baba ft Madox- Chukuchu_Chukuchu [ABOKI VIBEZ ALBUM] Sauke sabuwar wakar Lilin baba chukuchu chukuchu kai tsaye, Akwai wakoki da ke da sauti, kuma akwai wakoki da ke da zuciya – Chukuchu_Chukuchu na daga cikin kalilan da ke da duka biyun. Lilin baba ya sake fasalta soyayya cikin kalmomi masu taushi da sauti mai dumi wanda ke shiga kai tsaye cikin zuciya. Wannan waka ba wai kawai nishaɗi ba ce, wata rana za ta zama amsar tambayarka, ko maganin bacin ranka. Idan kana cikin masoya, ko ka taba rasa wanda kake so, ko ma kana mafarkin soyayya ta gaskiya – to wannan waka dole ne ta zama a cikin playlist dinka. karfafa zuciyarka, saurari Amanata, ka bar kalmomin Lilin baba su dauke ka zuwa duniyar da kalmar "so" ke da ma'ana fiye da yadda muke dauka. Kada ka tsaya kallo – saurara. Kada ka saurara ka wuce – fahimta. Chukuchu_Chukuchu ba waka bace kawai – Kwarewa ce ta zuciya Muna rokonku da kuyi supporting din mu wajen danna wannan links din dake kasa ...

Sadiq Saleh - Kin Cika Ni 2025 [Download]

Image
  Sabuwar wakar Sadiq Saleh Kin Cika ni 2025. Wakar Sadiq Saleh Kin Cika ni ya kafa tarihi a shafukan sada zumunta inda a yanzu shine wakar dake trending a tiktok da Instagram facebook, Spotify da sauran inda ake baje kolin wakoki a yanzu. Kuyi supporting din mu wajen dannan wannan links din in kuna jin dadin irin abubuwan da muke kawo muku, ta wannan hanyar ce zaku kara mana kwarin gwiwa. Danna nan domin supporting din mu Danna nan. Mun gode sosai Browser ɗinka ba ya goyon bayan audio. Download here Ga wadanda basu san yadda zasu sauke ba subi wannan hanyar Sauke wakar kai tsaya a nan, ta hannyar dannan digonguna uku dake jikin audio din inda zaku ga downloads ya bayyanar muku kamar yadda kuke gani a hoto. Akasa STEP 1 STEP 2

Ado Gwanja - Salon Mu 2025 [Download]

Image
 Sauke Sabuwar Wakar Ado Gwanja Da yanzu yake trending. Wakar ado gwanja salon mu ya kafa tarihi a shafukan sada zumunta inda a yanzu shine wakar dake trending a tiktok da Instagram facebook, Spotify da sauran inda ake baje kolin wakoki a yanzu. Kuyi supporting din mu wajen dannan wannan links din in kuna jin dadin irin abubuwan da muke kawo muku, ta wannan hanyar ce zaku kara mana kwarin gwiwa. Danna nan. Mun gode sosai Browser ɗinka ba ya goyon bayan audio. Download here Sauke wakar kai tsaya a nan, ta hannyar dannan digonguna uku dake jikin audio din inda zaku ga downloads ya bayyanar muku kamar yadda kuke gani a hoto. Akasa Step 1 Step 2 Da ka dannan downloads zai sauka insha Allahu.

Hamisu Breaker - Ra'ayi 2025 [Download]

Image
  Sauke sabuwar wakar Hamisu Breaker Amanata kai tsaye, Akwai wakoki da ke da sauti, kuma akwai wakoki da ke da zuciya – Amanata na daga cikin kalilan da ke da duka biyun. Hamisu Breaker ya sake fasalta soyayya cikin kalmomi masu taushi da sauti mai dumi wanda ke shiga kai tsaye cikin zuciya. Wannan waka ba wai kawai nishaɗi ba ce, wata rana za ta zama amsar tambayarka, ko maganin bacin ranka. Idan kana cikin masoya, ko ka taba rasa wanda kake so, ko ma kana mafarkin soyayya ta gaskiya – to wannan waka dole ne ta zama a cikin playlist dinka. karfafa zuciyarka, saurari Amanata, ka bar kalmomin Hamisu Breaker su ɗauke ka zuwa duniyar da kalmar "so" ke da ma'ana fiye da yadda muke dauka. Kada ka tsaya kallo – saurara. Kada ka saurara ka wuce – fahimta. Amanata ba waka bace kawai – Kwarewa ce ta zuciya Browser ɗinka ba ya goyon bayan audio. Sauke Waka Zabi Breake...

Hamisu Breaker - Banida Damuwa

Image
  Sauke sabuwar wakar Hamisu Breaker Amanata kai tsaye, Akwai wakoki da ke da sauti, kuma akwai wakoki da ke da zuciya – Amanata na daga cikin kalilan da ke da duka biyun. Hamisu Breaker ya sake fasalta soyayya cikin kalmomi masu taushi da sauti mai dumi wanda ke shiga kai tsaye cikin zuciya. Wannan waka ba wai kawai nishaɗi ba ce, wata rana za ta zama amsar tambayarka, ko maganin bacin ranka. Idan kana cikin masoya, ko ka taba rasa wanda kake so, ko ma kana mafarkin soyayya ta gaskiya – to wannan waka dole ne ta zama a cikin playlist dinka. karfafa zuciyarka, saurari Amanata, ka bar kalmomin Hamisu Breaker su ɗauke ka zuwa duniyar da kalmar "so" ke da ma'ana fiye da yadda muke dauka. Kada ka tsaya kallo – saurara. Kada ka saurara ka wuce – fahimta. Amanata ba waka bace kawai – Kwarewa ce ta zuciya Browser dinka ba ya goyon bayan audio. Download Here ...

Hamisu Breaker - Amanata 2025

Image
  Sauke sabuwar wakar Hamisu Breaker Amanata kai tsaye, Akwai wakoki da ke da sauti, kuma akwai wakoki da ke da zuciya – Amanata na daga cikin kalilan da ke da duka biyun. Hamisu Breaker ya sake fasalta soyayya cikin kalmomi masu taushi da sauti mai dumi wanda ke shiga kai tsaye cikin zuciya. Wannan waka ba wai kawai nishaɗi ba ce, wata rana za ta zama amsar tambayarka, ko maganin bacin ranka. Idan kana cikin masoya, ko ka taba rasa wanda kake so, ko ma kana mafarkin soyayya ta gaskiya – to wannan waka dole ne ta zama a cikin playlist dinka. karfafa zuciyarka, saurari Amanata, ka bar kalmomin Hamisu Breaker su ɗauke ka zuwa duniyar da kalmar "so" ke da ma'ana fiye da yadda muke dauka. Kada ka tsaya kallo – saurara. Kada ka saurara ka wuce – fahimta. Amanata ba waka bace kawai – Kwarewa ce ta zuciya Download Here