Kalli Bidiyon da Sallau Dadin Kowa yake tonawa yan Kannywood Asiri

 


Sallau dadin kowa yayiwa matan Kannywood kaca kaca a wannan bidiyon.

Jarumin ya bayyana yadda matan kannywood din suke bata musu suna kuma suke lalata tarbiyar tun kamun su shigo masana'antar amma bayan sun shigo masana'antar sai ace ai kannywood ce ta lalata su inda ya bada misali da jaruma...Read More


Shin kun gamsu da bayanan jarumin?

#kannywoodNews 

Comments

Popular posts from this blog