An Hango Umar M Sharif A Fusace Har Ana Rirrikeshi, Film Ko Gaske?
An Hango Umar M Sharif A Fusace Har Ana Rirrikeshi, Film Ko Gaske?
A wani yanayi da ba'a saba gani ba an hango mawaki umar m sharif a fusace yana fada inda wani yake rirrikeshi da alamar dai yana rigima da wani ne, yana yin da jawo mutane da yawa suke tambayar abunda ke faruwa inda wasu kuma ke tsokaci akan lamarin.
Batu na gaskiya wannan film ne ba wai da gaske bane kamar yadda kuke gani a bidiyon dake kasa.
Comments
Post a Comment