Yan boko sun fara caccakar matsayin Daktan (Dr.) da aka bawa mawaki Dauda Kahutu Rarara

 


Wannan sune kadan daga cikin rubuce-rubucen da Yan boko masu degree sukayi akan matakin da wata jami'a ta yanke na bawa mawaki dauda kahutu rarara kamar yadda zaku gani anan yadda aliyu sufi yayi karin haske Akan lamarin.




Haka kuma shima Yakubu musa yayi karin haske da bayani Akan haka


Haka gwani a fannin crypto shima yayi jirwaye mai kama da wanka


Shima win win yayi karin haske inda ya caccaki abun cikin raha



Comments