Ta Tabbata Al-Hikima Kawali Ne (Bidiyo)
Kalli Cikakken bidiyon a kasa
Tun bayan da wani jarumin kannywood ya zarge shi da yiwa manyan masu kudi da kuma wasu daga cikin iyayen gidan shi kawalci jama'a da yawa hankalin su bai kama da wannan furucin jarumin ba, saboda tunanin mutane shine yadda ake sakawa al hikmah camera yana ambaton sunan Allah da sauran su, anyi tunanin ko a zahiri haka halin shi yake.
Sai a kwanan nan da ya futo karara ya bayyanawa duniya cewa yan kannywood yan maula ne kuma karnuka, hakan ne yasa jarumai da yawa suka futo suna tona masa asiri kamar yadda yayi kokarin tozartasu a idon duniya bayan sune silar samun duk wani da yake tinkaho dashi a yanzu.
Cikin tonon silili da suke mishi jaruman sun bayyana cewa bashida wani aiki sai kawalci kunga maganar da aka jima ana rufe ta ta fito kenan inda aka jama'a suka sake tabbatar da hakan bayan da aka ga wani bidiyon shi tare da wasu karuwan yan muna film acikin motar shi zai kai su wani wajen inda suke ikirarin cewa shi daddy su ne, duk abunda yace suyi zasuyi kuma duk wanda yayi kokarin cin mutuncin sa sai sunyi baram haram dashi, duk da cewa akwai wasu da ake dan kakara su a film.
Daya daga cikin su sunan ta haibat wanda jarumi isah mai gashi ne ya kawo ta masana'antar kannywood wanda har yanzu takasa samun karbuwa saboda mumunar nufakan ta.
Kowa yasan irin abubuwan da wayan nan matan suke aikatawa kuma tabbas duk dan masana'antar kannywood yasan basu da aiki sai bin kawalai domin samun taro ko sisi, shin me ya hadashi dasu?
Meye raayinku akan hakan?
Comments
Post a Comment