Sadiya Haruna Ta Sake Kiran Ruwa
Kalli Cikakken bidiyon anan
Tun bayan da sayyada sadiya haruna ta rabu da mijinta da ta jima tana fada kuma tana kareshi daga duk wanda yayi kokarin ganin yaci mutuncin sa, jarumar taci gaba kullu comments section dinta duk sanda zata yi posting din wani abu da ya shafeta saboda gudun masu magana, sai jiya ko ince muku yau akaga kwatsam ta yi wani posting na wani bidiyon ta cikin shiga mai kayatarwa kamar yadda kuke gani:
A take wani abokinta yayi mata comments da cewa "@Priπce Millo 🤴:Masha Allah ga kyau ga fara'a hajjaju Mai capacity,walhi ba maitabamiki identity Dan uban mutun Sai ma ranar birthday suga capacity ❤️🥰" ita kuwa jarumar sai ta mayar masa da martanin "@SAYYADA:Allah Yasare mana tsulliyoyinmu 🙏🏻🙏🏻🙏🏻"
Wannan ya maganar da tayi ya jawo cece-kuce inda kamar yadda kuke gani:
Inda mutane dayawa suke cewa ai kekan tsuliyarki har ya gaji da ciyuwa, hakan yasa mutane da yawa suke kafe hotunan ta suna tsokanarta.
Comments
Post a Comment