Nafisat Abdullahi Tayi Abun Mamaki
Jaruma nafisat Abdullahi ta kafa tarihi, inda take daukan wani kawataccen shiri mai suna AZIZ, inda wannan shirin yake dauke da manyan jaruman kannywood sai dai abun dadin shine, rabin film din a new jersey 🇯🇪 akayi shi ba a kasar Nigeria ba, wanda hakan ya bawa jama'a dayawa mamaki, ganin yadda jarumar ta kashe makudan kudi wajen daukan wasu jaruman da maaikatan da suke aikin, sanin kowa ne duk ma'aikacin da zai maka aiki a kasar new jersey masamman film ba karamin kudi ake kashewa ba, akasarin yadda akeyi a Nigeria.
Kamar yadda zaku gani acikin hotunan nan:
![]() |
![]() |
Comments
Post a Comment