Wani Matashi Ya Kira Ruwa
Kalaman wani matashi mai Sulaiman adamu ya hasala jaruma ishola inda tasha Alwashin daukan mataki cikin gaggawa.
A wani faifan bidiyo da saki an hango jarumar ta goya yarta tana mata wasa cikin yanayi na nishadi kwatsam sai wani matashi yayi mata comments da "Masha Allah zanjiraki idan mijinki yasakeki kokuma yamutu zan aureki inrike Miki yarki🤭🤭🤭🤭".
Sai dai hakan bai yiwa jaruma zainab ishola dadi ba inda tuni ma wasu daga cikin masonyanta suka fara mayar masa da martanin da nuna bacin ransu akan abunda yayi
Sai dai mun tuntube ta kuma tace zata dauki mataki cikin gaggawa
Sai dai a daya bangaren wasu daga cikin masu yi mata comments sunyi Allah shi kara kuma suka ce hakan shine dai dai tunda da aurenta me ya kawo ta online tana posting din bidiyoyinta wanda hakan ya sabawa shari'a musulunci.
Me zaku iya cewa akan haka?
Wannan shine comments din yaron
Comments
Post a Comment