Topha 😳, Jaruma Maryam Gombe Tana Cikin Wani Hali.
Jarumar ta futo ta bayyanawa duniya yadda wani ya bude snapchat account da sunanta kuma yake yaudarar mutane dashi inda yake karbar makudan kudade daga wajen mutane da sunan jarumar kamar yadda zaku gani a bidiyo da hotunan dake kasa.
Comments
Post a Comment