Hadiza Gabon Ta Shammaci Mutane Kowa Sai Mamaki Yake.
A bidiyon da ke kasa zaku ga yadda Hadiza Gabon Ta Shammaci Mutane Kowa Sai Mamaki Yake, saboda yadda ta kara kyau wanda a can baya kowa zagin ta yakeyi akan cewa tayi slimming duk tabi ta lalace har tsufa ya bayyana mata, sIlai kwatsam aka ga ta sake wani sabon bidiyo mai daukar hankali, inda take sanye da wasu kaya da kuma shigar burgewa, wanda duk wanda ya kalli bidiyon babu abunda yake fada sai Sam barka
Comments
Post a Comment