An Tona Asirin Jaruma Mc Ibrahim Shahrukh Khan, Wasu Matasa

 


Jarumi mallam Ibrahim Shahrukh khan yaga ta kanshi, inda fusatattun matasa sukayi masa ca kuma suke xargin anya soyayyar da yake nunawa ma'aiki da kuma kukan da yakeyi na gaskiya ne, saboda idan yau an hango shi yana kuka washe gari za'a hango shi yana tikar rawa ta yan mata zabga zabga a wakar "ga atamfar yan gayu" wanda hakan sam ba koyarwar manzon Allah bace kamar yadda kuke ganin comments din su a kasa.




Ga bidiyon shi da ya jawo cece-kuce.



Comments