Ga cikakken bayanin anan: Wani matashine ya wallafa shi kan zargin dayake yiwa amdaz da Dan Wawu Wanda Har ya kai shi Kotu. A 2022 An Taba Kama Sulaiman Dan Wawu Da Katon 500 Na Tramadol,Saboda Nine Na Fara Sanar Da Kamen Nasa a Tiktok,Bayan Sp Kiyawa a Facebook,Har Mutane 41k Suka Kalla,Yaji Hau Shi,Pls Ku Karanta Cin Zarafin Da Yayi Mun😪 📌Dan Minning Abdullahi Amdaz Ban De San Alaqar Sa Da Wannan Shahararren Dilan Kwayar Ba,Amma Kafin Kwana 1 a Kama Ni Shine Ya Wallafa Hotona Yana Neman Wanda Ya Sanni,Kamar Yadda Zansa Muku Ku Gani. 📌Ranar 12/12/2022 Wani Mai Suna Abba Abdullahi Yazo Har Kwankwaso Yace Zai Tafi Dani,Nace Babu Inda Zani,Yace Waya Na Saya Ta Sata,Zamu Je Farm Center a Tabbatar,Shine Na Bishi Bayan Yayi Qaryar Daga CID Kano Yake 📌Maimakon Farm Center Nagannni a RRT Nayi Kwana 3,Duk Kwana 1 Saida Dan Wawu Yazo,Shida Da Matarsa,Da Abdullahi Amdaz,Wai Na Bata Musu Suna a Tiktok Aka Ganamun azaba Sosai Duk a Gaban Su,Akai Mun Wannan. 📌Daga Nan Aka Kaini Kotun P...